
Guzurin Lahira 45337
Rayuwar duniya ba komai ba ce sai wasa da wargi. Lahira ita ce rayuwa ta hakika. 3i5z4e
App info 463k5x
ment
App description 3w1ar
Android App Analysis and Review: Guzurin Lahira, Developed by GangareBoy. Listed in Books & reference Category. Current Version Is 1.9, Updated On 15/05/2020 . According to s reviews on Google Play: Guzurin Lahira. Achieved Over 14 thousand Installs. Guzurin Lahira Currently Has 11 Reviews, Average Rating 4.5 Stars
“Ban halicci mutum da Aljan bs sai don su bauta min.”(Sura Zariyat, aya ta 56)“Ku sani cewa rayuwar duniya wasa ce, da shantakewa, da ado, da alfahari a tsakaninku da kuma gasar tara dukiya da ‘ya’ya. Kamar misalin ruwan sama ne (wanda a sakamakonsa) yabanya ta fita kyawunta ya burge manoma, sannan sai ta bushe ka ganta ta koma ruwan dorawa sannan ta zama karmami (a warwatse). A ranar lahira akwai azaba mai tsanani da kuma gafara daga Allah da kuma yardarSa. Rayuwar wannan duniya ba komai ba ce face jin dadi na rudi.” (Suratul Hadid, aya ta 20)
“An kawata wa mutum tsananin sha’awa ga mata da ‘ya’ya, da tarin (dukiya ta) zinare da azurfa, da dawakai na kawa, da dabbobi da gonaki. Wadannan jin dadi ne na rayuwar duniya. Amma ga Allah kyawun makoma yake.” (Sura Al’Imrana, aya ta 14)
“Daga cikinsu kuma akwai masu cewa ‘Ya Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa a duniya da kuma kyakkyawa a lahira, kuma ka tsare mu daga azabar wuta.” (Suratul Bakara, aya ta 201)
“Saboda haka Allah ya ba su sakamako na duniya da kuma mafi kyawon sakamakon lahira. Allah yana son masu kyautatawa.” (Sura Al’Imrana, aya ta 148)
“Akwai bushara gare su a rayuwar duniya da kuma a lahira. Babu sauyi a maganar Allah. Wannan shine rabo mai girma.” (Sura Yunus, aya ta 64)
We are currently offering version 1.9. This is our latest, most optimized version. It is suitable for many different devices. Free directly apk from the Google Play Store or other versions we're hosting. Moreover, you can without registration and no required.
We have more than 2000+ available devices for Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... with so many options, it’s easy for you to choose games or software that fit your device.
It can come in handy if there are any country restrictions or any restrictions from the side of your device on the Google App Store.